<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>509</hymn_number>
<title>Sabon Rai Kowa LW509</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu ya zo, ya kawo ceto
 Yaba mu sabon rai,
 Rai, sabon rai, rai domin kowa,
 Yesu ya kawo rai.

[V2]
 KORUS
 Ga sabon rai. Rai domin kowa,
 Rai, sabon rai, mu yi murna da sowa
 Yesu ya mutu domin dukanmu
 Yesu ya kawo sabon rai.

[V3]
 2) Mu tashi dai duk, mu bada labari,
 Labari na sabon rai
 Kowa ya ji, kowa ya sani.
 Yesu ya kawo rai.
 Korus

[V4]
 3) Ya zubda jininsa
 A bisa giciye
 Domin ya saye zuciyarku
 Ta koma wurinsa.
 Korus

[V5]
 4) Bari ku ji, bari ku sani.
 Yesu ya mutu
 Domin dukarmu
 Ya tashi don mu.
 Korus</lyrics>
</song>